Labarai
-
Coca cola zasu sake dauka sababbin ma’aikata yadda zaka nemi aikin
Kamfanin coka-cola zasu sake diban sababbin ma’aikata Wanda yake da hedikwata a birnin zug na kasar Switzerland Wanda yake mataki…
Read More » -
Buhari Ya Zo Na 16 A Jerin Musulmi 500 Masu Daraja A Duniya
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari na cikin jerin musulmi masu karfin fada aji a duniya, kamar yadda cibiyar nazarin addinin Islama…
Read More » -
YANZU-YANZU: Sama Da Kungiyoyi 179 Suka Damkawa Gwamna Zulum, Naira Milyan 50 Domin Siyan Fom Din Takarar Gwamna A Zabe Mai Zuwa
Daga Comr Abba Sani Pantami Sama da kungiyoyi 179 da kuma kwararru tare da dubban mambobi ne suka tattara kudade…
Read More » -
Dalilin Dayasa Har Yanzu Ba a biya Wasu Tallafin Kudi Na Survival Fund ba
Jama’a Assalamu Alaikum Barkanmu da wannan Lokaci da fatan Anyi Sallah Lafiya Allah ubangiji ya maimaita mana ameen. Kamar de…
Read More » -
Ƙasar Saudiya Ta Cafke Ƴan Najeriya 20 Masu Ɗaga Hotunan Ƴan Siyasa A Ɗakin Ka’abah
A umrah bana abubuwan yan Nijeriya sunyi yawa sosai irin yadda sunka maida ka’aba wajen daukar bidiyo da hotuna saɓanin…
Read More » -
‘Yan kungiyar IPOB sun kashe sojin Najeriya mata da mijinta, kuma sun yanke kawunan su a jihar Imo
‘Yan bindiga sun kashe wasu ma’auratan sojoji mata da mijinta har lahira, kuma suka yanke kawunan su. Wata majiya daga…
Read More » -
Ƙasurgumin malamin da ke yiwa ƴan bindiga tsibbo a Zamfara ya shiga hannu
Jami’an sa kai a yankin Mada da ke jihar Zamfara sun samu gagarumar nasarar chafke ƙasurgumin malamin da ke yiwa…
Read More » -
Hotuna: Malami ya raba kyautar motoci ƙirar Mercedes Benz GLK 14, Prado 8 da kuma Lexus SUVs 4 ga ƴan social media da yan siyasar kebbi
Ministan Shari’a kuma Antoni-Janar na Ƙasa, Abubakar Malami SAN, ya raba kyautar motocin zamani na-gani-na-faɗa ga masu yaɗa manufarsa a…
Read More » -
Yaya da ƙani sun rasu yayin ɗauko wayar salula da ta faɗa cikin masai a Kano
Wasu ƴan uwa guda biyu a jiya Lahadi sun rasa rayukansu a ƙoƙarin ɗauko wayar salula da ta faɗa cikin…
Read More » -
Allah ya sakawa Naziru Sarkin waka da Alkhairi – Sheikh musa Yusuf Asadus sunnah
Sheikh musa Yusuf asadus sunnah yayi taƙaitaccen bayyani akan cewa a wajen rufe tafsirinsa yayi magana akan wani fusto da…
Read More »









