Labarai
-
Matsalar Tsaro : Ana jimamin kisan Sarkin Gobir yan bindiga sun sace sama da mutane 150 a Masarautar Gobir
Bayan kisan gillar da aka yiwa Sarkin Gobir Alhaji Isa Muhammad Bawa, ‘yan bindiga sun sake sace wasu mutane sama…
Read More » -
Muna cikin fatara da talauci, gwamna Abba ya kawo mana agaji – Diyar Marigayi Sarkin Kano, Ado Bayero
Diyar tsohon sarkin Kano, Marigayi Ado Bayero, Zainab, ta mika kukanta ga gwamnan Kano, Abba Yusuf da attajiran Kano da…
Read More » -
Farashin sabuwa masara yazo da ban mamaki akan zunzurutun kuɗi a kasuwannin katsina
Kasuwar garin ‘yar laraba a karamar hukumar Malumfashi, ga yadda farashin sa yake Kamar haka; 1- Buhun Masara tsohuwa –…
Read More » -
Sautin Murya: Martanin Aminu Boza ga zargin ba da Naira miliyan biyar ga yan ta’adda don kisan gila ga Sarkin Gobir
A jiya ne anka samu karbo daya daga cikin yaron da anka kama su tare da mahaifinsu sarkin gobir Alhaji…
Read More » -
Kisan Sarkin Gobir rashin imani ne da rashin tausayi – Ahmed Aliyu
Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu ya miƙa ta’aziyarsa a kan rasuwar Hakimin Gatawa Alhaji Isa Muhammed Bawa, wanda ya rasu…
Read More » -
Hirar Iyalan Sarkin Gobir da yan bindiga kafin a kashe shi ( sautin Murya)
A jiya ne anka samu labarin rasuwa mai martaba sarkin gobir Muhammadu isah bawa wanda ya mutu a hannun yan…
Read More » -
Yan bindiga sun kashe Sarkin Gobir Isa Bawa bayan garkuwa da shi
Rahotonnin da muka samu daga jihar Sokoto a arewacin Najeriya na cewa ƴan bindigar da suka yi garkuwa da Sarkin…
Read More » -
Shin da Gaske ne an Dawo da tallafin man fetur? – Dan Bello
A jiya ne anka samu rahotanni suna nuna cewa shugaban kasa tinubu ya mayar da tallafin man fetur. Wasu yan…
Read More » -
Kungiyar malaman jami’o’i ASUU ta bayyana shirin ta na shiga yajin aiki
Kungiyar malaman jami’o’i ta sanar da gwamnatin tarayya shirin ta na shiga yajin aiki a fadin kasar kamar yadda rahoton…
Read More » -
Farashin abinci ya fara sauka a wasu kasuwannin arewancin Nijeriya
Yayin da aka faragirbi a wasu sassan Nijeriya, ana sa ran za a iya samun saukar farashin amfanin gona a…
Read More »









