Labarai
Hirar Iyalan Sarkin Gobir da yan bindiga kafin a kashe shi ( sautin Murya)
A jiya ne anka samu labarin rasuwa mai martaba sarkin gobir Muhammadu isah bawa wanda ya mutu a hannun yan bindiga.
Tun kafin a zo nan bidiyonsa ya firgita al’umma sosai ganin irin yadda anka fitar da bidiyonsa yana neman taimako.
Zakuji yadda ta kaya tsakanin dan bindiga da ya dauke shi iyalan margayi sarkin Gobir Allah ya jikansa da rahama.
Tabbas arewa akwai babbar matsala na wannan ta’addanci domin ba jariri ba tsohuwa ba yarinya ba, ba basarake ba talaka ba.
Ku saurara kuji hirar su a nan.