Labarai
Shin da Gaske ne an Dawo da tallafin man fetur? – Dan Bello
A jiya ne anka samu rahotanni suna nuna cewa shugaban kasa tinubu ya mayar da tallafin man fetur.
Wasu yan kasa suna ganin wannan abun a yaba ne, wasu kuma suna ganin cewa wannan ba gaskiya bane domin haryanzu farashin farashin man fetur na nan inda yake.
Shahararren dan jarida kuma dan gwagwarmaya bello Galadanci wanda ake kira dan Bello yayi bayyani yadda duk wani mai ko kwanto zai fahimci wannan maganar.
Dan Bello ya yi wannan bidiyo ne domin ya fadawa mutane dalilin yin wannan haka take.
Ga bidiyon nan.