Labarai

Sautin Murya: Martanin Aminu Boza ga zargin ba da Naira miliyan biyar ga yan ta’adda don kisan gila ga Sarkin Gobir

Advertisment

A jiya ne anka samu karbo daya daga cikin yaron da anka kama su tare da mahaifinsu sarkin gobir Alhaji Isah Muhammad bawa da yan bindiga nayi masa kisan gila akan anyi jinkiri ga kawo kudin fansa.

Wannan shine dan jarida nasiru adamu el hikaya ya samu tattaunawa da Aminu boza dan majalisa mai wakiltar sabon birnin a matakin jiha.

Kabiru ɗa ga marigayi Alhaji isah Muhammadu bawa ya furta kalamai harda rantsuwa cewa an fada mahaifinsa cewa Aminu Boza ne ya bada kwangilar naira Miliyan 5 domin mu kama ka.

Wannan faifan bidiyo na yaron ya karade shafukan sada zumunta sosai akan wannan zargi da ankayiwa wannan dan majalisar duba da ƙaramar hukumar mulkin daya yake da wannan bawan Allah da ankayi sallah batare da gawarsa inda iyalinsa ba.

Ga martanin Aminu boza nan ku saurara.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button