Labarai
-
OVER Protocol Airdrop : Hanyoyin da mutane zasu samu Over Protocol Airdrop da kuma ka’idojinsu
???? Points: Mutanen da suka tara points a Over wallet ta hanyar amsa tambayoyi kullum, za’a juya musu wannan points…
Read More » -
Ya kamata Arewa ta marawa Shugaba Tinubu baya a zaben 2027 – Shehu Sani
Tsohon Sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya magantu kan sake tsayawar takarar shugaban kasa Bola Tinubu…
Read More » -
Kamfanin NNPC zai mika Matatun Mai na Warri da Kaduna ga kamfanoni masu zaman kansu
Kamfanin Man Fetur na Nijeriya NNPCL, ya ce yana neman hada hannu da kamfanoni masu zaman kansu masu inganci don…
Read More » -
Uefa ta karrama Ronaldo a matsayin wanda ya fi cin ƙwallo a tarihin Champions League
Cristiano Ronaldo ya samu lambar yabo ta kasancewa gwarzon ɗan wasan da ya fi zura ƙwallo a tarihin gasar Zakarun…
Read More » -
Haɗama ko Talauci : Ma’aikatan gwamnati a Kaduna sun koma crypto
A yayin da gwamnatin jihar Kaduna ke jan kafa wajen aiwatar da mafi karancin albashi na Naira dubu 70, mazauna…
Read More » -
An bayar da belin mai shafin Telegram a Faransa
An bayar da belin hamshakin attajirin ɗan asalin ƙasar Rasha kan Dala miliyan biyar da rabi, tare da hana shi…
Read More » -
Hukumar kwallon kafar Turai UEFA na Shirin karrama Cristiano Ronaldo, a matsayin gwarzon kwallon kafa a nahiyar turai
Karramawar mai daraja ta ɗaya za ta tabbatar da matsayinsa na ɗan wasan da ya fi zura kwallaye a gasar…
Read More » -
Jihohi 21 a Nijeriya na neman karbo bashin tiriliyan 1.65
Jihohi ashirin da ɗaya na ƙasar nan suna neman bashin na naira tiriliyan 1.65 domin cike gibin kasafin kuɗinsu na…
Read More » -
Daga 2025 duk yaron da bai kai 18 ba ba zai shiga jami’a ba a Najeriya – Farfesa Tahir Mamman
Ministan ilimin Najeriya, Farfeasa Tahir Mamman ya bayyana cewa babu yaron da za a sake bari ya zauna jarrabawar kammala…
Read More » -
‘Yan siyasar Nijeriya na siyasantar da matsalar tsaro a ƙasar –Ngozi Okonjo-Iweala
Babbar daraktar Ƙungiyar kasuwanci ta duniya (WTO), Ngozi Okonjo-Iweala, ta zargi wasu ‘yan siyasar Nijeriya da siyasantar da matsalar tsaro…
Read More »









