Labarai

Ya kamata Arewa ta marawa Shugaba Tinubu baya a zaben 2027 – Shehu Sani

Tsohon Sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya magantu kan sake tsayawar takarar shugaban kasa Bola Tinubu a zaben 2027.

A cewar Sani, kundin tsarin mulkin kasa ya bai wa kowane dan Nijeriya damar tsayawa takara. Dclhausa na ruwaito wannan labari.

Shehu Sani ya bayyana hakanne yayinda yake tattaunawa da ‘yan jarida a Kaduna, yace “A nawa ra’ayi, ya kamata a bar ma ‘yan Kudu ko shin shugaban kasa Bola Tinubu ne, Peter Obi ko kuma tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, domin Arewa ta samu shugaban kasa a 2031.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button