Labarai
-
Yan sanda sun kama Mawaki Ice prince yayinda yayi yunkurin Garkuwa da Jami’inta
Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta kama shahararren mawakin nan na Najeriya, Ice Prince, bisa laifin cin zarafin wani jami’in…
Read More » -
Bidiyo: Yan Sanda A Bauchi Sun Kama Dan Shekara 22 Da Yayi Wa ‘Yar Shekara 3 Fyade
Rundunar yan sanda jihar Bauchi sunkama matashi mai shekaru 22 a duniya yayiwa wata yarinya yar shekara 3 a fyade…
Read More » -
An Kama wani tsoho yana aikata Alfasha da Yar makwabcinsa inda yace yafi Shekara Goma yana Lalata
An kama wani mutum mai shekaru 57, mai suna Chidi Obieze a ranar Laraba bisa zarginsa da lalata wata yarinya…
Read More » -
Jami’ar Maryam Abacha ta karrama atiku Abubakar ta sanyawa Wata Tsangaya Sunan Sa
A yayin Wani taro Mai cike da tarihi, Jam’iar Maryam Abacha American University ta Najeriya ta karrama Dan Takarar shugabancin…
Read More » -
Buhari ya naɗa yayan mai-ɗakinsa a matsayin shugaban kamfanin buga kuɗi na ƙasa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin Ahmed Halilu a matsayin Manajan-Darakta na kamfanin buga kuɗi na ƙasa, kamar…
Read More » -
Ganduje Ya kwace lasisin ginin nan da ya rushe na kasuwar waya ta beirut inda ya bada umarnin a mayar da wurin filin parking din motoci
Ya kuma kafa kwamiti domin binkice da hukunta wadanda sukayi ginin ba bisa ka’ida ba shafin Gandujiyya Online na wallafa…
Read More » -
Gaskiyar Labarin yadda yan ta’adda sunka taremu – Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum
A yau ne labarin ya kewane kafafen sada zumunta na cewa yan ta’addan da ake tsammanin boko haram ko yan…
Read More » -
Illolin cire ‘yar-wuya ga lafiyar jarirai
Al’adar cire ‘yar-wuya ga jarirai wato “traditional uvulectomy” a turancin likita, daɗaɗɗiyar al’ada ce a ƙasar Hausa. Masana kiwon lafiya…
Read More » -
Dubun Masu Garkuwa Da Mutane Da Ɓarayin Motoci Ta Cika A Jihar Katsina
A yau din nan ne majiyarmu ta samu wani labari daga jaridar Rariya inda dubun masu barayi na ciki wanda…
Read More » -
Uwargida Ta Tura Kanwar Miji Cikin Tukunyar Tafasasshen Ruwan Zafi
Duniya mai abun yayi yau kuma mun samu muku wani labari da majiyar ta samu a shafin rariya inda anka…
Read More »









