Labarai

Bidiyo: Yan Sanda A Bauchi Sun Kama Dan Shekara 22 Da Yayi Wa ‘Yar Shekara 3 Fyade

Bidiyo: Yan Sanda A Bauchi Sun Kama Dan Shekara 22 Da Yayi Wa 'Yar Shekara 3 Fyade

Rundunar yan sanda jihar Bauchi sunkama matashi mai shekaru 22 a duniya yayiwa wata yarinya yar shekara 3 a fyade a duniya wanda wannan labarin ya girgiza mutane sosai a cikin kauyen da abun ya faru.

Inda anka yanzu haka yana hannun hukumar yan sanda ta jihar Bauchi inda anka tattaunawa na wannan matashin yaron.

” Suna na mato yohana shekaruna 22 an na kama yar wani nayi mata  fyade mai shekaru 3  matashin yana zaune a binjin a karamar hukumar ganjuwa.

Tsotsayi ne da dalilin nayi kwadayi da tsotsayi nayi mata amma bada karfi ba.

A lokacin iyanyi sukola ne ‘wanki’ a bayan gidan mu a bakin rijiya shine tazo tana tambayana abokan wasanta daga lokacin ne shine muka aikata.
Sau daya ne shikenan.

Amma taya abun ya faru a ina ka dauketa ka aikata hakan mato yace a wurin da ta same shi a wurin sunka aikata wannan aika aikar nayi mata a fili.

Mato ya bayyana cewa rijiyar da bakin hanya kusa ne a bakin nan ne kuma ya taimaka mata hakan kuma da rana ne na aikata wannan abun.

Mota yace a rayuwarsa sau biyu ya aikata wannan abun ita wadda yayi da ita yar anguwarsu ce amma basai shekarunta ko nawa ne ba.

Mota yace ita waccan yarinyar ta girma itama kamar haka ne abun ya faru domin tazo neman yan uwanta ne a gidanmu a lokacin bani da lafiya to nan ne tsotsayi ya gitta na munka aikata hakan.”

Kakakin rundunar yan sanda ta jihar Bauchi SP Ahmed Wakili yace suna ci gaba da fadada bincike domin shi wannan yaro ya fadi cewa tabbas ya aikata.

Sp Ahmad wakili yace wannan yaro tunda bai lissafa da wadanda yayi wannnan aika aikar ba kenan shi kadai ne ya aikata saboda haka bai wahalda yan sanda ba idan ankaje kotu abun zaizo cikin sauki.

 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button