Labarai
-
Ina shayar da mijina mama na, yana ƙara mana lafiya da kaunar juna – wata mata
Wata mata mai ‘ya’ya 3 ta bayyana cewa ta na shayar da mijinta man ta, inda ta ce ba iya…
Read More » -
Cikakken bayyani a cikin bidiyo na Hussaina matar Abbas soja (bidiyo)
A cikin wannan labarin na matar Abbas soja da ya kare shafukan sada zumunta wanda mutane sun kalli kadan daga…
Read More » -
Dakarun Nijeriya sun sake samun nasarar hallaka kasurgumin dan fashin daji a Katsina
A wata babbar nasara a yakin da ake yi da ta’ddanci, an kashe kasurgumin dan fashin dajin nan, Sani Wala…
Read More » -
Matashin da ke sace wayoyin fitilun kan titi a Kano ya shiga hannu
Dubun wani matashi dake yanke wayoyin futilun kan titi a Jihar Kano, mai suna Umar Abdullahi ta cika inda ya…
Read More » -
Arewa : Bakar Fata Wanda ya kirkiro “Programming Language”
Wannan shi ne bakar fata dan Nigeria, dan asalin garin Gujba da ke jihar Yobe wanda ya kirkiro programming language…
Read More » -
Mafi ƙarancin albashi: Kwanan nan ma’aikata za su fara warwasa wa — Gwamnatin Taraiya
Gwamnatin Tarayya ta ce nan ba da jimawa ba ma’aikata za su fara karɓar sabon mafi karancin albashi wanda ya…
Read More » -
Sojoji Sun kashe kasurgumin ɗan bindiga Halilu Sububu
Bayanai da BBC ta samu daga majiyoyinta a jihar Zamfara sun tabbatar da kisan Halilu Buzu wanda aka fi sani…
Read More » -
Bidiyon yadda zaku samu coins a daily tasks na “Cats project”
Sabuwa hanya da anka fito da shi cats project na daily tasks wanda shi wannan project shine ya dade bai…
Read More » -
Ƴan bindiga sun sace ma’aikatan asibiti a Kaduna
Ƴan bindiga sun sace malaman jinya a wani asibiti da ke kauyen Layin Ɗan Auta a mazaɓar Kuyello da ke…
Read More » -
Mun san wadanda suka dauki nauyin zanga-zangar da aka yi a PDP ta fadawa Tinubu
Babbar jam’iyyar adawa ta PDP ta bayyana cewa ta san wadanda suka dauki nauyin zanga-zangar #EndBadGovernance da ta da akayi…
Read More »









