Labarai
-
Harka ‘Crypto’ ya hana ma’aikatan asibiti kula da marasa lafiya a Gombe
Hukumar Gudanarwaar Asibitin Koyarwa na Jihar Gombe da ke Najeriya ta haramta wa ma’aikatan asibitin latsa wayoyinsu suna haƙar kuɗaɗen…
Read More » -
Al’ajabi: Dan sanda ya Kashe mutum 3 wajen baiwa barauniyar budurwasa kariya (bidiyo)
Wani labari mai ban mamaki da al’ajabi da ya faru inda wani wani bayan Allah ya bada labarin a Brekete…
Read More » -
Abin tausai : Labarin Ramlat matar soja da ɓata tsawon wata Biyar
Wata Baiwar Allah mai suna Ramlat Ridwan daga jihar kaduna itama ta garyaza gidan rediyon Brekete family tv Radio inda…
Read More » -
Tinubu ya fi karfin ya saci dukiyar Nijeriya — Minista
Karamin Minsitan Cigaban Matasa, Ayodele Olawande ya ce Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, mutum ne mai “da ya gaji arziki”…
Read More » -
Majalisar dinkin duniya ta sanar da tallafin Dala Miliyan 6 ga wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a Borno
Ko-odinetan jinkai a Nijeriya na majalisar dinkin duniya, Mohammed Fall, ya sanar da bada tallafin Dala Miliyan 6 daga asusun…
Read More » -
Ambaliya: Ƴansanda sun kama ɗaya daga cikin ɗaurararrun da su ka tsere daga gidan yarin Maiduguri
Rundunar ƴansanda a jihar Borno ta sanar da sake kama Abubakar Mohammed, daya daga cikin wadanda aka yankewa hukuncin daurin…
Read More » -
Dalilin da yasa Labarin Hussaina matar Abbas baiyi trending a wajen matan social media
Wani mai amfani da kafar sadarwa ta Facebook kuma marubuci Mohammed Usman ya kawo dalilin da yasa labarin Hussaina matar…
Read More » -
Ana makarkashiyar kama Hussaina Iliyasu, matar sojan ruwan da ta yi mana korafin an zalunci mijinta – Ordinary President Ahmed Isah
Ordinary president Ahmed Isah Wanda yake shugaban talabijin din Brekete family tv Radio na kare hakin bil’adama yayi tsokaci akan…
Read More » -
Akwai yuwuwar farashin man fetur ya haura naira dubu daya ₦1000 – NNPCL
Kamfanin tace albarkatun mai na Najeriya NNPCL, ya ce akwai yuwuwar farashin litar man fetur ya haura naira dubu daya,…
Read More » -
ABIN A YABA: Masu shirin ‘Fashin Baki’ sun baiwa sojojin da suka kashe Halilu Sububu, Naira miliyan 1.8
Masu gabatar da shirin nan na Fashin Baki, wani shiri da ake yi ta shafin Facebook na mako-mako, sun sanar…
Read More »









