Labarai
-
Tashin farashin mai ba laifin Tinubu ba ne na gwamnatocin baya ne — Ƙungiyar inyamirai
Kungiyar matasa ta Ohanaeze Ndigbo a fadin duniya ta wanke shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu akan ƙarin farashin man fetur…
Read More » -
Ni zan yi nasarar lashe zaben shugaban kasa a shekarar 2027 – Kwankwaso
Babban jigo a jam’iyyar NNPP a Nijeriya, Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce shi ne zai yi nasarar lashe zaben…
Read More » -
Mai magana da yawun Tinubu zai dakatar da aikinsa
Mai bai wa shugaban kasa shawara na musamman kan harkokin yaɗa labarai, Ajuri Ngelale ya sanar da ajiye muƙaminsa. Cikin…
Read More » -
Dalilin Rashin Ganin Buhari a wajen Ta’aziyyar Hajiya Dada “Mahaifiyar Musa Yar Addu’a”
Tun bayan da labarin rasuwar Hajiya Dada, mahaifiyar tsohon shugaban kasa Umaru Musa Yar’adua ya bayyana, al’ummar Najeriya daga sassa…
Read More » -
Bidiyon yadda yan bindiga su ka ciyar da karnukan su da gawar ɗan uwa na a Sakkwato – Malamin addini
Fitaccen Malamin addinin Musulunci a jihar Sokoto, Sheikh Bashar Danfili, ya roki jama’a su taimaka musu da tallafin kudi bayan…
Read More » -
Hanyoyin Magance Yawan Gumi,Tsami Da Warin Hammata
Gumi (Perspiration) na daya daga cikin hanyoyin da jiki yake bi wurin rage zafi (heat) da fata ke fitarwa. Hallitun…
Read More » -
Farashin Abinci ya fara sauƙi a kasuwannin Katsina
Kasuwar garin Ingawa,ga yadda farashin sa yake kamar haka; Yadda Farashin kayan Abinci ya kasance a wasu kasuwannin jihar Katsina…
Read More » -
Sheikh Murtala Assada sokoto Yayi tonon silili akan kisan sarkin Gobir (bidiyo)
Sheikh Murtala Assada sokoto a yau da yayi karatu ya bude aiki kan wautar da hankalin mutane da ankayi akan…
Read More » -
Shugaban Senegal zai rusa majalisar dokokin kasar kan zargin rashawa
Shugaban kasar Senegal Bassirou Diomaye Faye ya kammala shirin rusa majalisar dokokin kasar wacce ‘yan adawa suka fi rinjaye kana…
Read More » -
Ana kukan yunwa: Harajin da ƴan Nijeriya ke biya ya yi kadan – Bill Gates
Fitaccen Attajirin nan na duniya, Bill Gates wanda shi ne shugaban gidauniyar Bill da Melinda, ya ce harajin da ake…
Read More »









