Labarai
-
Babu abinda zai hana yi yiwa yan takara Addu’a – Alaramma Ahmad Suleiman Kano
Shigar da muke yi harkokin siyasa ta taimaki ci gaban addinin Musulunci a arewacin Nijeriya in ji Alaramma Ahmad Suleiman…
Read More » -
Matar Da Ta Auri Ƴar Tsana Ta Koka Saboda Yadda Ƴar Tsanar Yaci Amanar ta
A yau din nan majiyarmu ta samu wani labari mai ban al’ajabi wanda duk wanda yaji wannna labari dole abin…
Read More » -
Gwamnatin kano zata hukunta yar TikTok da tace An Daina Binne Gawar Mata A Maƙabarta kano
Gwamnatin Jihar Kano, Zata Kamo Yar Tiktok Tare Da Hukuntata Bisa Karya Data Shararawa Na Cewa An Hana Birne Gawar…
Read More » -
Ita ma dai Murja yar Tik Tok ta Tsinewa wacce take matan Aure sunfi yan matan Kano Gantali
Murja ta Shiga rigamar Matan Kano, itama ta Tsinewa Wacce tace Matan Aure Sunfi Yan Mata Yawon Bariki a Jahar…
Read More » -
Direban Keke-Napep ya dirka wa yarinya ciki a Kaduna
A ranar Larabar nan ne wani dattijo mai suna Musa Sulaiman ya maka mai suna Umar Salisu da ke tuka…
Read More » -
Takarar Musulmi da musulmi : Kar ku damu Matata da ‘ya’yana kiristoci ne – Tinubu
Mai neman kujerar shugaban kasa a Nigeria Bola Ahmad Tinubu ya gana da kungiyar CAN wato kungiyar Kiristocin Nijeriya inda…
Read More » -
Na kashewa Ummita Naira miliyan dari da saba’in 170M – dan china da ake zargi ya kashe ummita
A yau din ranar laraba kamar yadda ake cikin Shari’a da Wani dan china da ake zargi da kashe wata…
Read More » -
Wacce ta ce matan Aure Sunfi karuwai gantali Babu maza a kano ta fashe da kuka bayan an mata cha da tofin Alatsine
Idan za tuna majiyarmu ta hausaloaded ta kawo kuma wata mata da ta ce wallahi babu maza a kano duk…
Read More » -
Yadda Ake Kwalliyar Maida Tsohuwa Yarinya
Mace duk tsufanta ba ta son a ce da ita ta tsufa. Kullum tana so a rika ganinta kamar yarinya…
Read More » -
Har mata 150 sun kawo kansu, Matashin da ya bada sharuɗɗa 10 wanda sai mace ta cika zai aure ta
Wani matashi mai suna Solomon Hangega ya bayyana jerin abubuwan da yake bukata a wurin matar da yake son aure…
Read More »









