Labarai

Takarar Musulmi da musulmi : Kar ku damu Matata da ‘ya’yana kiristoci ne – Tinubu

Mai neman kujerar shugaban kasa a Nigeria Bola Ahmad Tinubu ya gana da kungiyar CAN wato kungiyar Kiristocin Nijeriya inda ya bayyana musu cewa su kwantar da hankali su addininsu ae bakomai bane a wajensa kamar yadda jaridar dcl hausa na ruwaito inda ya bayyana cewa.

Takarar Musulmi da musulmi : Kar ku damu Matata da ‘ya’yana kiristoci ne – Tinubu
Takarar Musulmi da musulmi : Kar ku damu Matata da ‘ya’yana kiristoci ne – Tinubu

Takarar Musulmi da Musulmi: Tinubu ya gana da CAN, ya ce kada su damu cikin ‘Ya’yasa akwai Kiristoci

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu ya yi watsi da zargin da ake yi masa na cewa ba ruwansa da kiristoci.

A wani zaman tattaunawa da shugabannin kungiyar Kiristocin Nijeriya CAN, Tinubu ya yi watsi da wadanda suka bayyana shi a matsayin mai tsatsasauran ra’ayin addini, inda ya ce zabin Shettima ba shi da alaka da addini.

Ya ce ba shi da wani abu da ya saba wa addinin Kiristanci, asali ma matarsa ​​da ’ya’yansa suke shi suke yi.

Daukar Sanata Kashim Shettima, wanda Musulmi ne da Tinubu ya yi a matsayin abokin takararsa a zaben 2023, ya haifar da cece-kuce.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button