Labarai

Wacce ta ce matan Aure Sunfi karuwai gantali Babu maza a kano ta fashe da kuka bayan an mata cha da tofin Alatsine

Wacce ta ce matan Aure Sunfi karuwai gantali Babu maza a kano ta fashe da kuka bayan an mata cha da tofin Alatsine
Wacce ta ce matan Aure Sunfi karuwai gantali Babu maza a kano ta fashe da kuka bayan an mata cha da tofin Alatsine

Idan za tuna majiyarmu ta hausaloaded ta kawo kuma wata mata da ta ce wallahi babu maza a kano duk talo talo wata yar titktok ta fashe da kuka tofin alatsine da ankayi mata.

Ga abinda wannan yarinyar take cewa.

“Billahil azimu kano babu maza,na rantse da wanda ya halliceni kano babu maza duk sun zama talo talo saboda yawan aurace aurace yawan fitar mata a gida a yanzu na rantse da Allah matar aure tafi wadda bata da aure gantali a kano.

Billahil azimu matan aure a kano sunfi iskanci fiye da matan da basu da Aure wallahi tallahi ina da kwakwarar sheda abinda yasa na fadi wannan magana badan komai ba matan aure suke yawon gantali saboda babu maza sun zamo talo talo.

Saboda mazan sun zamo kamar rakumi zai kwanta sun zama rigijaja gasu nan sai a hankali babu abinda mazan kano sunka iya karka chakfa sun zamo sai a hankali.

Wallahi malamanmu kozu ku fadakar akan wannan abu su tabbatar kafin ka aurarma mutum diyar ko kanwarka ko yar uwarka an tasafashi an zaɓarɓaka shi an dafashi Sa’a nan kafin a yadda ayi masa aure.”

A cikin wannan faifan bidiyon da tashar YouTube mai suna Tsakar Gida ta tattaro martanin mutane da sunkayiwa wannan yar tiktok tofin alatsine ga bidiyon nan ku saurara.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button