Ita ma dai Murja yar Tik Tok ta Tsinewa wacce take matan Aure sunfi yan matan Kano Gantali
Murja ta Shiga rigamar Matan Kano, itama ta Tsinewa Wacce tace Matan Aure Sunfi Yan Mata Yawon Bariki a Jahar Kano.
Murja itama ta shiga rigimar da take Faruwa akan wata yar TikTok me suna Hafsat M auwal wacce ta rantse da Allah Cewa Matan Aure Sunfi Yan Mata Yawo a jahar Kano
Hakan yasa murja ta maidamata Martani inda itama ta tsine mata albarka inda take cewa
“Mazan kano yan daudu ne matan kano karuwai ne saboda uban babanki ba’a kano yake ba yar shegiya wai miyasa ku baku da hankali da kun sha dan rafanol dinku na naira 50 sai kuzo kan kano wai me kano ta rike miki da kike fitowa kina fadin haka.
Kece matan kano karuwai ne ko mazan kano yan daudu ne ke baki da hankali ne? Uwan mu maza da mata duk yan kano ne kike fitowa kina wannan maganar banga laifinki uwarki ce karuwa”
Kalli dai vedion abindaya faru da kuma martanin da murja tayi mata.
https://youtu.be/s9ZnuRwJD7o