Labarai

Al’ajabi: Dan sanda ya Kashe mutum 3 wajen baiwa barauniyar budurwasa kariya (bidiyo)

Wani labari mai ban mamaki da al’ajabi da ya faru inda wani wani bayan Allah ya bada labarin a Brekete family tv, inda ya shedawa duniya cewa shi mutumin moriki ne daga cikin karamar hukumar zurmi da ke jihar zamfara.

Mutumin yace yabar kauyen su saboda matsalar tsaro ya koma wani waje domin tsira da lafiyarsa dan iyalansa, kwatsam sai wani dan napep ya dauko wata yarinya ita kadai sai shi, ya duba baiga wayarsa ba , sai yacewa yarinyar ta bashi wayarsa domin kuwa ita kadai ya dauko.

Yarinyar tace a’a ita kam sam ba Wannan maganar sai anka kira wayarsa sai gashi wayar tana “ringing” a jikin ita Wannan budurwa mai suna Esther.

To a nan ne anka fara abun sai ya daga waya ta kira saurayinta da yake dan sanda, da zuwansa ai kuwa sai aiki ya fara.

Saurarai bidiyon kaji bayyani tiryan tiryan.

 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button