Kannywood
-
[Bidiyo] Yar fim da ta Aibata Sheikh Daurawa ta fito ta bada hakuri
Jarumar yar masana’antar kannywood mai suna nafisat ishaq tayi bidiyo tana cewa tayi audio na baiwa malam hakuri amma taga…
Read More » -
Kalli Zafaffan Hotuna Kafin Aure ‘Pree-wedding Na Bashir Mai shadda da Hassana Muh’d
Hotunan kafin auren na babban furodusan masana’antar shirya fina finai ta Kannywood Abubakar Bashir Mai shadda tare da amaryasa jaruma…
Read More » -
Ali Nuhu yayi Martanin akan kalaman wata Jaruma da ta zagi Aminu Daurawa
Wata jaruma mai suna nafisat ishaq ta ta fito tana maganganun da basu dace ba ga babban shehin malami aminu…
Read More » -
bidiyo] Yan Mata, Kada Ku Shiga Harkar Fim’ – jaruma Dr Grema ta kwana casa’in
Saratu Zazzau, wacce aka sani da Dokta Grema a Shirin Kwana Casa’in, ta bai wa ’yan matan da ke sha’awar…
Read More » -
Dalilin da yasa Nayi Akwati 13 A Lefena – Bashir Mai shadda
A jiya ne anka kai kayan lefen babban furodusa Bashir Abubakar Mai shadda ga budurwarsa da zai aure jaruma hassana…
Read More » -
Auren Rahama Hassan ya mutu , ta dawo masana’antar kannywood
Bayan shafe lokaci da auren jaruma Rahama hassan wadda ta taka leda sosai a masana’antar kannywood inda itama tazamo abar…
Read More » -
Naziru sarkin waka ya cire mun kebura 99 a jikina – Fati Slow
Tsohuwar jarumar Kannywood, Fati Usman wacce aka fi sani da Fati Slow Motion ta magantu a kan yadda aka karshen…
Read More » -
Bashir Mai Shadda ya bayyana Gaskiyar zance Aurensa da Jaruma hassana Muhammad
Fitaccen mai shirya Finafinan Hausa Abubakar Bashir Abdulkareem, wanda aka fi sani da ‘Mai Shadda’ zai angwance da Amaryar sa…
Read More » -
Allah yayiwa ‘ya’yan jarumi Alh balarabe jaji su hudu rasuwa lokaci daya
Allahu Akbar tabbas wannan jarabawa ce da Allah yake jarabtar bayinsa a kowa ce hanya a yanzu nan majiyarmu ta…
Read More »
