Kannywood

Auren Rahama Hassan ya mutu , ta dawo masana’antar kannywood

Bayan shafe lokaci da auren jaruma Rahama hassan wadda ta taka leda sosai a masana’antar kannywood inda itama tazamo abar misali ga matan Kannywood da sunka dade a gidan mazaje su.
Sai gashi kwatsam mun samu wani sabon bidiyo yana yawo a kafafen sada zumunta inda take tare da Jaruman kannywood a karkashin kungiyar 13×13 movement tare da sauran yan uwan sana’arta.
Bayan haka babban mai shirya fina finai kuma angon jibi bashir mai shadda yayi bidiyo tare da jarumar inda ya rubuta da turanci “Rahama Hassan is back”.
Ma’ana Rahama Hassan ta dawo.
 

@realabmaishadda1Rahama Hassan ❤️ 13X13♬ Champion Sound – Davido & Focalistic


Daman tafiyar 13×13 kungiyar ce ta yan fina finai jaruman mawaka, furodusoshi,daraktoci da dai sauransu.
Al’amarin dai yan fim bayan auren su ya mutu su dawo fim yanzu ba komai ba ne duba da irin matan da sunka dawo harka fim bayan sunyi aure.
Har ila yau wasila Ibrahim,maijidda abdulkadir,abida Muhammad da dai sauransu sune zakarun da sunkabar masana’antar basu dawo ba.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button