Kannywood
bidiyo] Yan Mata, Kada Ku Shiga Harkar Fim’ – jaruma Dr Grema ta kwana casa’in
Advertisment
Saratu Zazzau, wacce aka sani da Dokta Grema a Shirin Kwana Casa’in, ta bai wa ’yan matan da ke sha’awar shiga fim da su sauya tunani.
A wannan hira da ta yi da Aminiya, Saratu ta kuma ce rawar da take takawa a Kwana Casa’in ta sa tauraruwarta na haskawa a duk inda ta je
A cikin hirart tace duk wadda bata shigo to karta shigo in kuma dole dole nen sai ta shigo ta iyayen suyi kata rakiya su hannunta ga nagari da zaau kula da tarbiyarsu a ko ina musamman wajen location.
Wannan jarumar tace ita ba iya fim ba ne kawai sana’arta ba ita yar siyasa ce wanda ta nuna harka fim ya sanya ta samu hasara wajen siyasarta.
Ga bidiyon nan kasa.