Kannywood
[Bidiyo] Yar fim da ta Aibata Sheikh Daurawa ta fito ta bada hakuri
Advertisment
Jarumar yar masana’antar kannywood mai suna nafisat ishaq tayi bidiyo tana cewa tayi audio na baiwa malam hakuri amma taga kamar bai gamsar da mutane ba.
Nafisat ishaq ta kara da cewa ita batayi domin ta aibata malam ba ko wani cin mutunci ba kawai tayi ne wanda ta fahimci mutane suna tayi mata tsinuwa wanda bai kamata Musulmi yayiwa dan uwansa musulmi haka ba.
Ga bidiyon nan.
Tace ita duniya babu wanda yasan kadararsa garashi malam ya bada amma duk mai daukar hoton yana zaginta da tsinuwa baisan ya tashi zata kasance ba tunda yana cikin duniya.
Sai dai wasu naganin wannan bidiyo da tayi batayi nadamar abunda tayi ba domin tana murmushi a cikin bidiyo Ko dan hukumar hisbah tana nemanta ne shiyasa tayi wannan bidiyo mai nuna tuban mazuru oho.

