Kannywood

Dalilin da yasa Nayi Akwati 13 A Lefena – Bashir Mai shadda

Advertisment

A jiya ne anka kai kayan lefen babban furodusa Bashir Abubakar Mai shadda ga budurwarsa da zai aure jaruma hassana muhammad inda kai akwati goma sha ukku 13 kenan.
Furodusan ya bayyana cewa shi dan Da 13 ne ma’ana shi dan kungiyar 13x 13 c e sabuwar kungiyar mawaka da daraktoci da furodusoshi ta masana’antar kannywood kuma shine sakataren kungiyar.
Wayar da yake riko wato iPhone 13 ce da shi.
Kuma ranar aurensa 13 ga watan maris din nan ne da muke ciki.
Dalilin hakane ya sanya nayi akwati goma sha ukku harda yan gyara hudu a sama.

“NI DAN 13 ne
LEFENE 13 NE Da Gyara Hudu
Wayata 13 CE
Ranar Aurena ON 13 Ne Inn shaa ALLAH!!!

Addu’arku nada matukar muhimmanci masoya “

.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button