Kannywood

Kalli Zafaffan Hotuna Kafin Aure ‘Pree-wedding Na Bashir Mai shadda da Hassana Muh’d

Kalli Zafaffan Hotuna Kafin Aure 'Pree-wedding Na Bashir Mai shadda da Hassana Muh'dHotunan kafin auren na babban furodusan masana’antar shirya fina finai ta Kannywood Abubakar Bashir Mai shadda tare da amaryasa jaruma hassana Muhammad.
Bashir mai shadda furodosa ne wanda a kwanan baya yace babban burinsa da addu’a a rayuwa Allah ya kawowa matan Kannywood mazajen aure suyi aure.
Kwatsam sai ga labarin auren yar fim da zaiyi wato hassana Muhammad wanda itama ta taka rawar gani a masana’antar kannywood wanda za’a daura aurensa 13/03/2022.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.


Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button