Kannywood
-
Mr 442 yayiwa Safara’u kishiya Daga wasa a Nijar
Mr442 Ya Sake Samo Sabuwar Yarinya A Kasar Nijar Wacce Itama Ya Ke Kokarin Sakata A Harkar Waka Kamar Yadda…
Read More » -
Burina Na Zama Babbar Attajira Sunana Ya Danne Na Dangote – Maimuna Wata Yarinya
Shahararriyar jarumar masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Maimuna Muhammad wacce aka fi sani da ‘Wata Yarinya’ ta bayyana babban…
Read More » -
[Bidiyo] Duk randa Allah zai dauki ran Maryam Yahaya ina rokonsa ya dauka tare da nawa, Matashi
Wani matashi wanda ya bayyana kaunar da yake yiwa jarumar Kannywood, Maryam Yahaya a fili ya ce ba zai iya…
Read More » -
Wata sabuwa : Maishadda yayimin Abunda duk kannywood babu wanda yayimin- Lawal Kumurci
Fitaccen jarumin nan wanda yake fitowa dan daba a cikin fina finan hausa Wata Shuaibu lawal kumurci yayi tsokaci game…
Read More » -
Shin Da Gaske Kabiru Nakwango Ya Mutu?
Wannan wani labari da yau din nan ya fara yawo a kafaffen sada zumunta wanda Debit .ng legit na ruwaito…
Read More » -
Yadda Wani Sabon Shirin Hausa Mai Dogon Zango, Ya Jawo Cece Ku Ce
Yadda Wani Sabon Shirin Hausa Mai Dogon Zango Ya Jawo Cece Ku Ce! Munata Cin Karo Da Wani Gajeran Bidiyo…
Read More » -
Dalilin Da Yasa Na Gundumawa Ma’aikatan Kwana Casa’in da Rayya zagi
Malam Ali Kwana Casa’in Ya Bayyana Dalikin Da Yasa Ya Durawa Rayya Da Ma’aikatan Kwana Casa’in Manya Manyan Ashariya. Ko…
Read More » -
Rayya ta Kwana Casa’in Tana dab da Shiga Shirin BBNaija
Jarumar shirin Kwana Casa’in, Surayya Aminu, ta halarci tantancewar shiga gidan BBNaija kuma har sun amince da ita tare da…
Read More » -
Abin da ya sa jaruman Kannywood na yanzu ba su yin ƙarko – Auwalu West
FITACCEN jarumin Kannywood, Auwalu Isa (West), ya bayyana dalilin da ya ‘yan wasan fim na yanzu ba su daɗewa a…
Read More » -
Jaruma Zarah Diamond ta dawo ruwa!
JARUMAR Kannywood mai tasowa, Zarah Muhammad (Zarah Diamond), wadda ta yi aure a asirce a cikin 2021, ta dawo ruwa,…
Read More »









