Kannywood
Dalilin Da Yasa Na Gundumawa Ma’aikatan Kwana Casa’in da Rayya zagi
Advertisment
Malam Ali Kwana Casa’in Ya Bayyana Dalikin Da Yasa Ya Durawa Rayya Da Ma’aikatan Kwana Casa’in Manya Manyan Ashariya. Ko Me Yayi Zafi Haka? An Nuna Malam Ali Na Kwana Casa’in Yana Yana Fada Tare Da Zagin Ma’aikatan Shirin Kwana Casa’in.
Bayan Hakan Ne Kuma Akaji Sautin Murya A WhatsApp Inda Shi Malam Ali Ke Kundumawa Rayya Ashariya, Itama Ba.a Barta A Baya Ba Haka Taketa Ramawa Tare Da Aibata Juna..
Shin Ko Me Yayi Zafi Haka. Menene Dalilin Da Yasasu Irin Wannan Fada.? Malam Ali Yayi Bayani Game Da Abin Da Yasa Shi Zagi Da Fada Da Ma’aikatan Shirin Na Kwana Casa’in.
Advertisment
[Via]