Kannywood

Yadda Wani Sabon Shirin Hausa Mai Dogon Zango, Ya Jawo Cece Ku Ce

Yadda Wani Sabon Shirin Hausa Mai Dogon Zango Ya Jawo Cece Ku Ce! Munata Cin Karo Da Wani Gajeran Bidiyo Wanda Tsayinya Bai Wuce Yan Dakiku Arba’in Da Shida Ba. Inda A Nuna Wata Mace Kwance Cikin Ruwa Wani Namiji Na Danna Cikinta. Shafin hausamini na ruwaito

Inda Daga Baya Muka Gane Shirin Fim Akeyi, Inda Aka Zagayesu Da Kamarori Ana Dauka. Wannan Bidiyon Ya Jawo Cece Ku Ce Da Dama A Shafukan Sada Zumunta Tun Kafin Fitowar Shirin. Bayan Dan Gajeran Bincikenmu Mun Gano Shirin Mai Dogon Zango Ne, Sun Masa Laqabi Da “Yabubulu“.

Bincikenmu Bai Kai Zuwa Da Gane Iya Labarin Shirin Ya Dosa Ba.. Amma Dai Iya Wannan Dan Gajeran Bidiyon Dake Yawo Ya Jawoma Shirin Bakin Ciki Da Kuma Cece Ku Ce.

Ku Me Zakuce Dangane Da Wannan Bidiyon Na Yadda Aka Nuna Namiji Na Danna Cikin Baligan Mace Haka, Duk Da Sunan Shirin Fim? Kalla Kuga Gajeran Bidiyon.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button