Kannywood
Rayya ta Kwana Casa’in Tana dab da Shiga Shirin BBNaija
Advertisment
Jarumar shirin Kwana Casa’in, Surayya Aminu, ta halarci tantancewar shiga gidan BBNaija kuma har sun amince da ita tare da tura mata gayyata.
Kamar yadda ta bayyana, ta samu gayyatar amma bata duba Email din ta ba har aka gama rijista, lamarin da bata ji dadinsa ba ko kadan.
Sanannen abu ne cewa, mabiya addinai a Nijeriya da duk wanda ya san mutuncin kansa yana sukar shirin ganin irin badakalar da ake zubawa a cikinsa.
Advertisment