Kannywood
-
Yes Kawai suke fadi: Bidiyon karamar yarinya a Dubai tana yi wa su Maryam Yahaya turanci
Wani bidiyo ya yi matukar daukar hankula wanda aka ga jarumar Kannywood, Maryam Yahaya, Minal Ahmed, Momi Gombe da wata…
Read More » -
Farar Aniya Challenge : yadda zaka samu kyautar Mota peugeot 307 da iPhone 13promax
Ga duk wanda yake da bukatan wakan nan ga Number da zai yi ma magana a WhatsApp a tura mishi…
Read More » -
Matan Kannywood mu kiyaye sanya Sutura mai nuna tsiraicin mu – Mama Daso
FITACCIYAR jaruma Saratu Giɗaɗo (Daso) ta jan hankalin ‘yan matan masana’antar finaginan Hausa na wannan zamani a kan saka ire-iren…
Read More » -
Harkar fim a yanzu mun yi girman da za mu bar wa yara__Jarumi Shuaibu Lilisco
Daga Mukthar Yakubu FITACCEN jarumin Kannywood Shu’aibu Idris (Lilisco) ya bayyana cewa shi a yanzu harkar fim ya bar wa…
Read More » -
Da Nayi Madigo da Yar uwata Gara nabi maza
Da Nabi Mace Yar Uwata Ayi Madigo Dani Gunda Nabi Namiji! Cikin Fushi Murja Ibrahim Tayi Bayanin Kan Yanda Ake…
Read More » -
Umma Shehu Ta Tuna Ma Safara’u Bidiyon Tsiraicinta
Jaruma Umma Shehu Ta Tuna Ma Safara’u Bidiyon Tsiraicinta, Bayan Da Safara’u Ta Matsa Da Kiran Jaruman KannyWood Cewa Yan…
Read More » -
Rundunar yan sanda ta haramtawa ƴan fim amfani da kakinsu a fina-finai
Sifeta Janar na Yan sandan Najeriya ya gargadi masu shirya fina-finai a kasar da su guji aibanta aikin dan sanda…
Read More » -
Rashin tsaro: Rarara ya shirya addu’a ta musamman a Kano
Shahararren mawakin siyasar nan na Hausa, Dauda Adamu Kahutu, wanda a ka fi sani da Rarara, ya shirya addu’a ta…
Read More » -
Hotuna: Ali Nuhu Da ɗansa Ahmed Ali Nuhu A Filin Wasan Manchester United
Babban jarumin masana’atar Kannywood Ali Nuhu a yau kenan a wajen filin wasan Manchester United da ke birnin london. Jarumi…
Read More » -
Jaruman KannyWood Mata Wanda Allah Ya Albarkaci Auren Har Yau suna dakin Mazajen su
Yau Mun Kawo Muku Wasu Daga Cikin Jaruman KannyWood Mata Wanda Suyi Aure Suna Zama Cikin Kwanciyar Hankali Da Rufin…
Read More »









