Kannywood

Mr 442 yayiwa Safara’u kishiya Daga wasa a Nijar

Mr442 Ya Sake Samo Sabuwar Yarinya A Kasar Nijar Wacce Itama Ya Ke Kokarin Sakata A Harkar Waka Kamar Yadda Yasa Safara’u. Da Alamu Dai Mawakin Nan Mai Salon Wakar Bats* Wato Mr 442, Yana Kokarin Karo Mace Cikin Kungiyar Tasu Ta Yin Waka.Mr 442 yayiwa Safara'u kishiya Daga wasa a Nijar

Akwai Yiwuwar Itama Ta Shigo Da Zafinfa Ayi Harkar Wakar Da Ita. Ita Dai Sabuwar Fuskar Duk Da Bamu San Sunanta Ba, Amma Da Ganin Alamu Tafiyar Tasu Zatayi Dai Dai Dasu. Domin Yarinyar Kyakykyawa Ce, Sosai.

Ga Yanda Su Fara Raira Wakar Da Ita Wannan Sabuwar Fuskan, Daya Samota Daga Kasar Nijar.

[Via]

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button