Kannywood
Shin Da Gaske Kabiru Nakwango Ya Mutu?
Advertisment
Wannan wani labari da yau din nan ya fara yawo a kafaffen sada zumunta wanda Debit .ng legit na ruwaito cewa Allah yayi kabiru nakwango rasuwa kamar yadda sunka wallafa.
Sai gashi a bincikenmu mun samu labarin daga Abba Almustapha a shsfinsa cewa karya ne yana nan raye.
“NAKWANGO BAWAN ALLAH
Allah ya kara maka lafiya da kwanciyar hankali. Allah yasa ka gama lafiya BABANA.
Advertisment
Yanzu mukayi waya da MALAM KABIRU NAKWANGO mu ka gaisa muka dan taba barkwancinmu da muka saba yi dashi. Daga karshe yace in gaishe masa da masoyansa na page dina. Shi yanzu haka ma ya tafi gonarsa domin gewaya.
Sai Godiya MALAM.
Abba Na Abba”
08-08-2022