Kannywood
-
Hotuna: Furodusa Abdul Amart Mai kwashewa yayi Murna Shekara 7 da Aurensa
Fitaccen furodusa Abdul Amart mai kwashewa yayi murna bikin shekara bakwai 7 da aurensa wanda Allah ya baiwa yaya tare…
Read More » -
Kalli yadda hadiza Gabon ta wulakanta wani wahalalle da yayi mata wakoki har guda 7
Ɗazu na kalli Bidiyon wata jarumar wasan kwaikwayo da wani matashi yayi mata waƙa har guda 7. A cikin bayanin…
Read More » -
Kuyi hakuri makiyan jiharmu yan KANNYWOOD – Sakon Furodusa Sunusi Oscar
Babban daraktan nan wanda ya dade yana tare da kwankwaso bayan sanar da abba gida gida yaci zabe yayi martani…
Read More » -
Yanzu – Yanzu : Sarkin waka Nazir M Ahmad ya fitar da sabuwa waka Abba Gida Gida
Fitaccen mawakin sarkin waka Nazir M Ahmad wanda ya fitar da gundutuwar wakar Nasarar Abba Gida Gida. Wanda yayi kalamai…
Read More » -
(Bidiyo) Wasu Fusatattun Matasa Sun Cinnawa Gidan Mawaki Dauda Kahutu Rarara Wuta
Yanzu Yanzun nan wasu Fusatattun Matasa Wanda har yanzu ba’a san ko su wanene ba Sun Cinnawa Gidan Mawaki Dauda…
Read More » -
Hotuna: Tuwo Na Mai Na Darakta Kamal Alkali Zaiyi Wuff Da Jaruma Hauwa S Garba
Shahararren mai bada umurni a Masana’atar Kannywood Kamal Alkali wanda zai angwance da matashiyar jarumar masana’atar Kannywood Hausa s Garba…
Read More » -
Naziru Sarkin waka yayi Martani mai zafi ga Rarara kan siyasar kano
Nazir SarKin Waka, Yayi Zazzafar Martani Tare Da Jan Kunnen Dauda Rarara Kahutu Kan Shiga HarKar Siyasar Kano. Anaci Gaba…
Read More » -
Martani: Mun gama shan wahala amma an yi watsi damu an riƙe waɗanda suka zo daga baya – Fati Nijar
Mawaƙiya Fati Nijar ta koka kan yadda tace an musu Kura da shan bugu a batun tallan ƴan siyasa. A…
Read More » -
Ni ne nan na tsayar da Sha’aban sharada takarar gwamnan jihar kano – Rarara
Na ɗauka Sha’aban Sharaɗa takarar gaske yake, amma daga baya na gano ta wasa ce inji shi mawakin Rarara Mawaƙin…
Read More » -
Naira Miliyan Tara Da Gida a medile akayimin taya nabar Tinubu Naƙi – Furodusa Nazir Dan Hajiya
A yau din nan mun samu labari daga shafin Instagram na wani babban furodusa a Masana’atar Kannywood wato naziru Dan…
Read More »









