Kannywood

Kuyi hakuri makiyan jiharmu yan KANNYWOOD – Sakon Furodusa Sunusi Oscar

Advertisment

Babban daraktan nan wanda ya dade yana tare da kwankwaso bayan sanar da abba gida gida yaci zabe yayi martani mai zafi sosai zuwa garesu inda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta kamar haka.Kuyi hakuri makiyan jiharmu yan KANNYWOOD  - Sakon Furodusa Sunusi Oscar

Kuma bamuda kamarku domin kune abokan sana’armu da dadi koba dadi,

Nasaha wahala sosai shekara 8 kenan banida yanci acikin jihata saboda ku, babu irin sharrin daban ganiba na fili dana Boye, haka na jure wannan rayuwa har Allah yai ikonsa, niba mugu bane Amma kubarni na’amayar da abunda yake damuna kona samu salama,

Allah kabarmu cikin yanci Allah kai ruko da hannuwanmu saboda ANNABI MUHAMMADU,
Allah kahanamu cutar da yan uwanmu tako wace irin siga.”

Advertisment

Wannan sakon wasu na ganin cewa siyasa ce.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button