Kannywood

Ni ne nan na tsayar da Sha’aban sharada takarar gwamnan jihar kano – Rarara

Na ɗauka Sha’aban Sharaɗa takarar gaske yake, amma daga baya na gano ta wasa ce inji shi mawakin Rarara

Mawaƙin APC Dauda Kahutu Rarara ya ce, duk da shi ya tsayar da Sha’aban Ibrahim Sharaɗa takarar Gwamna, amma ya ɗauka da gaske yake kafin daga bisani ya gano ta wasa ce.Ni ne nan na tsayar da Sha'aban sharada takarar gwamnan jihar kano - Rarara

Rarara ya bayyana hakan hira da Jaridar Intanet ta DCL Hausa inda ya zargi Sha’aban da shinshinar PDP a zaɓen Shugaban ƙasa da ya gabata maimakon APC da suka yi yarjejeniya.

Ga dai cikakken bayyanin nan a cikin faifan bidiyo

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button