Kannywood
Hotuna: Tuwo Na Mai Na Darakta Kamal Alkali Zaiyi Wuff Da Jaruma Hauwa S Garba
Shahararren mai bada umurni a Masana’atar Kannywood Kamal Alkali wanda zai angwance da matashiyar jarumar masana’atar Kannywood Hausa s Garba wadda ake wa taken mama shg.
A madadin CEO hausaloaded da mabiyanta muna taya wadandan amare murna Allah yasa ayi cikin Sa’a da zama lafiya.
Ga hotunan nan.

















Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.






