Kannywood
-
Mawaki Rarara ya bukaci Kotu da tayi watsi da tuhumar da wani dan kasuwa ke masa na cewa yana binsa bashin milyan Goma 10m
Ana tuhumar Rarara ne da rashin biyan kudi sama da Naira miliyan 10 ga wani dan kasuwa, Muhammad Ma’aji. A…
Read More » -
An Koresu Daga Aiki : Yan sanda masu baiwa Rarara kariya
Yanzu nan majiyarmu ta samu wannan labari daga shahararin marubucin nan Datti Assalafiy ya ruwaita wannna labari a shafinsa na…
Read More » -
Shin Da Gaske Al’amin Chiroma Baban Lukman na Labarina Rasuwa?
Yanzu nan majiyarmu ta samu wani labari marar dadi wanda Allah yayiwa daya daga cikin jigon shirya fina finai a…
Read More » -
Ta Faru ta kare : Adam Zango ya saki matarsa
Bayan kwashe watanni bata gidansa bisa yajin da ta yi, daga karshe dai auren jarumin Kannywood Adam A. Zango ya…
Read More » -
An kama yan sanda masu baiwa Dauda Kahutu Rarara kariya
Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta tabbatar da cewa an kama wasu ‘yan sanda da ke ba shahararren mawakin nan na…
Read More » -
Mustapha Nabraska Yayiwa Rarara Martani mai zafi kan sabuwa wakarsa
Na Rantse Da Allah Rarara Ka Gama Zagin Kwankwaso Domin A Wannan Karon Sai Mun Dauki Mataki, Inji Nabraska Fitaccen…
Read More » -
Soyayyar Rakiya Da Breaker Ni GANAU Ba Jiyau Ba – cewar wani matashi ya bada labari mai ban mamaki
Da fari dai ban so na saka baki na akan maganar nan ba kwata-kwata, saboda a wajena, ba kowane batu…
Read More » -
Daga Karshe Hamisu Breaker Ya Fadi Gaskiyar Abinda yake tsakaninsa da Rakiya Musa
Tun bayan fallasar da wani faifayin Bidiyo a kafafen sadarwa wanda ke nuna jarumar Kannywood Rakiya Musa tana sharar kuka…
Read More » -
Duniya Budurwa wawa: Asiri ankamin na bar kwankwasiya na koma Gandujiya – Ali artwork Madagwal
Kano – Jarumi kuma mai nishaɗantarwa a Kannywood, Ali Muhammed Idris Artwork, wanda aka fi sani Maɗagwal ya ce ya…
Read More » -
Bidiyo : Gaskiyar Zancen baiwa Rarara Gida ko Mota – Daga bakin Babban chinedu
A kwanakin baya anyi ta yada wasu labarai cewa gwamna aminu masari ya baiwa rarara gida da mota sai wani…
Read More »









