Addini
-
Muhimman SHAWARWARI Ga Al’umma Musulmi Daga Sheilkh Aminu Ibrahim Daurawa
1- TSARKAKE NIYYA KA FUSKANCI ALLAH KAWAI DA IKLASI A CIKIN KOMAI. 2- KA KIYAYI ZUGA KANKA DA GANIN KAFI…
Read More » -
Siyasa A Musulunci Da Kuma Siyasa A Kasata Nigeria – Faisal Nasir Muhammad
Fitowa Ta Daya (01)?Siyasa dai kalmace ta larafci, kuma abinda take nufi shine gudanar da al’amuran mutane da jagorancinsu a…
Read More » -
Hadarin zama Da Mace Daya – Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Zama da mace daya yana kawo illoli da dama ga magidanci da su mata kansu da kumaal`umma. ILLOLI GA MAGIDANCI.1:-Yana…
Read More » -
Fadakarwa Ga Masu Shiga Facebook -Mal.Aminu Ibrahim Daurawa
Face book wata hanya ce ta gani, da saurare, da karantawa, darubutawa, da yadawa.ka tabbatar, da jinka da ganinka, da…
Read More » -
Dama Mata Zasu Karanta Wannan Gajeren Tarihin Na Nana Fatima (RA)
Manzon Allah (Saww) ya ce, Fatima Shugabar mataye ce baki daya. Sai aka tambaye shi, Ya Manzon Allah (Saww) ita…
Read More » -
Ya Zama Wajibi Shugaba Muhammadu Buhari Ya Wadata ‘Yan Nijeriya Da Abinci, Domin Ba A Hakurin Zama Da Yunwa” – Inji Dr Ahmad Ibrahim Buk
Daga Abdurrahman Abubakar SadaWannan kira ya fito ne daga bakin Babban Malamin Addinin Musulunci, Sheikh Dr. Ahmad B.U.K KanoShehin Malamin…
Read More » -
CANJA RANAR BABBAR SALLAH Musulman Nijeriya Za Su Rana Azumi Daya Idan…, Cewar Sheikh Dahiru Bauchi
Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan Sheikh dahiru Usman Bauchi ya ce idan ya tabbata an ga watan Ramadan da ya…
Read More » -
Ya Hallata Matar Aure Tayi Facebook- Sheikh Isah Ali Pantami
Shugaban hukumar kula da ci gaban fasahar zamani ta Najeriya wato NITDA, Dokta Isa Ali Pantami ya ce ya halatta…
Read More » -
Tijjaniyya Ta Yi Hanun Riga Da ‘Yan Hakika, Inji Shaikh Dahiru Bauchi
Shaikh Dahiru Usman Bauchi, Shararren Malamin addinin Islama ne a fadin Nijeriya dama Afrika baki daya, a gefe guda kuma…
Read More » -
Idan An Karbo Dukiyar Al’umma Daga Barayin Gwamnati A Rika Tunawa Da TALAKA – Nasihar Dr Ahmad Ibrahim BUK
A cikin karatun Hadisi da gidan Rediyon Dala FM Kano suke sanyawa da karfe 6:00 kowacce safiya, wanda Dakta Ahmad…
Read More »