Addini
-
FASAHA: Masha Allah Ta Rubuta Kur’ani Da Launikan Zinare Da Azurfa (Kalli Hotuna)
‘Yar asalin jamhuriyar Azerbaijan, ta kasance mace ta farko da ta rubuta Alkur’ani mai tsarki a kan siliki a duniya,…
Read More » -
Kakanta Ba Ta Iya Sallah Saboda Rudewa Ko Za Ta Fadi Akanta? – Dr Jamilu Yusuf Zarewa
TambayaAssalamu alaikum ina fatan Dr yana cikin koshin lafiya, Allah ya kara masa imani da fasaha Amin.Dr kakata ce tsufa…
Read More » -
Hukunci Kashe Kwadi Da Cin Namansu! – Dr Jamilu Yusuf Zarewa
Tambaya Assalamu alaikum Malam menene ingancin hadisin da yake cewa: “Annabi SAW ya hana kashe Kwadi saboda kukansu Tasbihi ne…
Read More » -
Babu Bambanci Tsakanin Dan Zina Da Dan Halal A Wajen Rabon Gado ! – Dr Jamilu Yusuf Zarewa
*Tambaya*Assalamualaikum dan Allah tambaya nake yi mu biyar mamanmu ta haifa amma biyu daga cikinmu ta hanyan aure aka same…
Read More » -
Kowa Barawo!! Kowa Azzalumi!!! Jira Ku Ke A Kawo Mala’iku Su Gyara Najeriya? – Nasihar Sheikh Ja’afar Bin Mahmood Adam
Lokaci mai tsada kowa da Alkur’ani bude a gaban sa, wa zai iya rantsewa cewa lallai abinda ake yi adalci…
Read More » -
Dalilin Da Ya Sa Muka Rasa Kwanciyar Hankali A Rayuwa – Nasihar Dakta Ahmad Ibrahim BUK
A wa’azin da gidan Rediyon DALA FM ke sa wa kowacce safiya na Malamin Hadisi Dakta Ahmad Ibrahim BUK, a…
Read More » -
Hanyoyin Gujewa Shiga Wuta Daga Malam Aminu Ibrahim Daurawa
1.Tauhidi kadaita Allah da bauta.2.Sallah biyar akan lokaci.3.Gaskiya.4.Karatun qur.ani da sauraren sa.5.Sallolin nafila.6.Tsoron Allah.7.Yawan istingifari.8.Yawaita sallati ga annabi.9.Kiyaman laili.10.Tsayuwa akan…
Read More » -
Audio : Sheikh Aminu Daurawa Ya Magantu Kan Videon Zargin Rashawa Ga Gwamna Ganduje
Fitaccen Malamin Addinin Musulunci a Nigeria kuma kwamandan rundunar Hisbah ta jihar Kano Sheikh Aminu Daurawa yay magantu akan batun…
Read More » -
An Karrama Sheikh Bala Lau da Sheikh kabiru Gombe da digirin digir digir a kasar Togo
Daga Ibrahim Baba Suleiman Wata jami’a mai suna “ISM Adonai University” a birnin Cotonou ta Benin Republic, ta karrama Manyan…
Read More » -
Duniya Ta Yi Rashin Babban Malamin Musulunci
Daga Dr. Mansur Sokoto Allahu Akbar! Girma da daukaka sun tabbata ga wanda ba ya gushewa. A yau duniyar Musulmi…
Read More »
