Addini
-
Kungiyar Izala , Ta taimakawa mutum 500,Masu Fama Da matsalar Ido a Jihar kebbi.
Kungiyar wadda ta shirya kwararrun likitoci domin gudanar da wannan aikin, tace wannan taimakon ya shafi kowa da kowa ne…
Read More » -
Daren Maulidi Yafi kowanne Dare Daraja Harda Da Dare Lailatul Qadri – Inji Sheikh Dahiru Bauchi
Daren MAULIDI Yafi KOWANNE DARE DARAJA (HARDA DAREN LAILATUL QADRI) Wannan tattaunawa ce da ta gudana tsakanin SHEIKH YUSUF SAMBO…
Read More » -
Wata cibiyar koyar da Bankin Musulunci ta rattaba Hannu da JIBWIS akan tallafawa gajiyayyu da nakasassu
…Ta kuma yi yunkurin hada karfi da karfe da JIBWIS domin Assasa bakin musulunci ✍️ Ibrahim Baba Suleiman Wata cibiyar…
Read More » -
[AUDIO] Musu Akan Batun Mauladi – Sheikh Ja’afar Mahmoud Adam Kano [Rahamahullah]
Wannan lecture ko ince muhaddara mai amfani ce sosai wanda sheikh Ja’afar Mahmoud adam kano [Rahamahullah] yayi kan batun mauladi…
Read More » -
Muhimmancin Samun Jami’in Sallar Asuba – Dr Muhammad Sani Umar R/Lemo
SALLAR ASUBAHI sallah ce mai muhimmanci. Allah ya rantse da lokacinta a cikin al-kur’ani. Allaah yace:-( والفجر وليال عشر )Saboda…
Read More » -
Kar Ku Auri MA’TA Kala [7]: Daga Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
1- AL-ANNA’NATU: Itace mace mai yawan qaryar ciwon kai, ko kuma ciwon wani abin daban, Alhali kuma qarya take yi,…
Read More » -
Babu Idin Da Ya Kai Samun Manzon Allah A Duniya -Sheikh Dahiru Bauchi
SHAIKH DAHIR USMAN BAUCHI yana daya daga cikin manyan malaman Darikar Tijjaniya a Nijeriya kuma babban Malami a cikin malaman…
Read More » -
Bidiyo : Kalli Yadda Sarkin Kogo Yake Yiwa Yaro Hadirin Nera
DAGA GANI WANNAN YARON YA BIRGE SARKIN KOGO Kalli Yadda Sarkin Kogo Yake Yiwa Yaro Hadirin Nera Saboda Yaji Dadin…
Read More » -
Dalilai Takwas Da Suka Hana Yin Maulidi – Sheikh Ja’afar Mahmud Adam Kano (Rahimahullah)
1✏ Maulidi baya daga cikin Shariah, Yan Shi’a Fadimiyya ne suka kirkiro shi a Egypt.2✏ Masana tarihi sun tafka sabani…
Read More » -
Zan Iya Auran Wanda Ba Shi Da Uba ? – Dr Jamilu Yusuf Zarewa
Tambaya Assalamu Alaikum, Don Allah Malam, wata dalibata ce ke neman shawara kan auren wani mutumin kirki, amma baida uba…
Read More »