Addini
FASAHA: Masha Allah Ta Rubuta Kur’ani Da Launikan Zinare Da Azurfa (Kalli Hotuna)
Advertisment
‘Yar asalin jamhuriyar Azerbaijan, ta kasance mace ta farko da ta rubuta Alkur’ani mai tsarki a kan siliki a duniya, ta kwashe shekaru 3 tana rubuta Alkur’ani da launukan zinari da azurfa a kan kyallen siliki mai tsawon mita 50.
Masu karatu ko hakan ya ba ku mamaki?
Daga Ahmad M Deedat Sml
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com










