Addini
Bidiyo: Kalli Bidiyo Hadisan Da Anka Kirkira Na Karya sun Ninka Na Gaskiya – Sheikh Abduljabbar
Advertisment
To fa a cikin wannan bidiyo da shafin Hausaloaded ya samu a wani shafin Youtube mai suna kudin shahara.
Wanda ya wallafa yake nuna cewa sheikh Abduljabbar kabara yace duk hadisan da anka kirkira na Karya sunyi na gaskiya yawa.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com