Addini
Bidiyo: Sabon Raddin Asadus sunnah : Budadiyar Wasika Zuwa Ga Manyan Malaman Darikar Tijjaniya Da Qadiriyya
Wannan wani sabon raddi ne da Sheikh Yusuf musa asadus sunnah nayiwa manya manyan malaman darikar tijjaniyya da Qadiriyya.
Wanda shafin Youtube channel Brothers Tv na yi kokarin dora shi ,a yayinda Hausaloaded na kawo muku kai tsaye domin ku kalla ku saurara da kunnuwanku.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com