Addini

KADA KA BARI A BAKA LABARI!! – Labari Mai Ban Al’ajabi Akan Cutar Coronavirus – Sheikh Muhammad R/Lemo

Advertisment

LABARI MAI BAN AL’AJABI AKAN COVID 19 DAGA ALLAH NE
Ash- Sheikh Dr Muhammad Sani Umar R/Lemo.
Wannan wani labari ne mai ban al’ajabi wanda Sheikh dr sani Muhammad R/lemo ya bada akan wannan Coronavirus wanda duk mai hankali da Imani zai tabbata cewa tabbas wannan cutar daga Allah ne.
Jirgin ruwa ne na yaki  dauke  da Sojojin Yaki watansa hudu a tsakiyar teku, babu wanda ya fita ko ya shiga, amma ankayi gwajin wannan cutar anka samu wasu sun kamu da cutar corona.
Babu wanda ya laƙamusu ko Ya halba musu ita,wanda zaka san cewa iko ne daga Allah.
Wanda abun ya baiwa kasar Faransa mamaki wanda kai musulmi ka dauki abu daga Allah ne.
Ga link nan domin saukar da wannan Audio domin saurare da kunuwanku masu Albarka.
Allah ya karawa dr lafiya da Nisan kwana da taqawa da imani da ilimi ya sanya aljannah firdausi ce makomarsa da duk Musulmi amen.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button