Addini
-
Maulidin Annabi Muhammadu SAW babu shi a cikin koyarwar Addinin Islama ~Cewar Sheikh Daurawa
A daidai Lokacin da muke Cikin watan haihuwar Annabi Muhammadu SAW wani Tsohon bidiyon Sheikh Aminu Daurawa na cigaba da…
Read More » -
Duk Wanda Ba Ya Maulidin Manzon Allah (S.A.W) Ba Musulmi Ba Ne – Cewar Prof. Maqari
Daya daga cikin ma su jan ragamar babbar masallacin Abuja, kuma babban malami mai bin darikar qadriyya, Prof. Maqari ya…
Read More » -
Bai Kamata Malamin Addini Ya Shiga Cikin Ƙazantar Siyasar Najeriya Ba – Prof Ibrahim Maqarfi
A cikin wata tattaunawa ta musamman da aka yi da Malamin a Ofishinsa, ya bayyana kuskure da rashin dacewar shigar…
Read More » -
Duk Wanda Yace Yan Hisbah Yayan Talakawa kawai Suke kamawa Basu kama yayan masu kudi wannan ba Magana Bace ta wanda ya san Shari’ah Allah ba – Dr Muhd sani Umar R/Lemo
Shehin malamin Dr Muhammad sani umar R/lemo yayi magana akan irin yadda mutane ke yayatawa cewa yan hisbah suna kama…
Read More » -
Bidiyo :Jama’a dayawa sunfashe da kuka yayin jawabin Yar Sheikh ja’afar || zainab Ja’afar Mahmoud Adam kano
A cikin wannan jawabi na malama Zainab jaafar Mahmoud adam yar sheikh jaafar Mahmoud adam zakuji saurara daga bakinta inda…
Read More » -
Daga Karshe Dr Abdallah G/Kaya Ya Raba Gardama Akan Kalam INDARABBANA BA WAHALA
Babban malamin addinin musulunci sheikh Abdallah usman Gadon Kaya yayi fashin baki akan kalma indarabbana ba wahala wanda yayi bayyani…
Read More » -
Daga Karshe Malamin Marar Tsoro Yayiwa Adam a zango da Ummi Rahab wankin Babban Bargo
Malamin nan marar tsoro wanda yayi magana kwanan baya akan adam a zango na shigar da sababbin fuskoki jarumai yan…
Read More » -
Sako Zuwa Ga Gwamnatin Kano Gameda dakatar da Haska fim din Ta’addanci
Sheikh Asadus islam yace Yan fim suna taimawaka yahudu wajen yakar Al’umma da ruguje arewacin Nigeria su sani ko basu…
Read More »

