Addini
Duk Wanda Yace Yan Hisbah Yayan Talakawa kawai Suke kamawa Basu kama yayan masu kudi wannan ba Magana Bace ta wanda ya san Shari’ah Allah ba – Dr Muhd sani Umar R/Lemo
Advertisment


Malam yace itama daman Shari’ah Allah baya kama mutum da abunda baizai iya ba wanda kuma cewa idan dan Talaka na sabawa Allah anka hannashi ae gata ankayi masa.
Yana da kyau mutane suyiwa yan hisbah fatan alkhairi Allah ya taimake su kara musu karfin gwiwa har sukai inda ba’a tunanin su kai.
Daman shi sabawa Allah kadan kadan yake yaduwa wanda kuma wannan wata masifa ce Allah yayi mana maganinta amen.
Ga faifan bidiyon nan sai ku saurari hudubar malamin.
https://youtu.be/aeejPG-5lok

