Bidiyo :Jama’a dayawa sunfashe da kuka yayin jawabin Yar Sheikh ja’afar || zainab Ja’afar Mahmoud Adam kano
A cikin wannan jawabi na malama Zainab jaafar Mahmoud adam yar sheikh jaafar Mahmoud adam zakuji saurara daga bakinta inda ta sanya mutanen da ke wajen hawaye irin yadda take jawabi a wajen taron.
“SUBHANALLAH:-Jama’a Da Yawa sun Fashe Da Kuka Yayin Jin jawabin Yarinyar Marigayi Sheikh Ja’afar Mahmud Adam Kano.
Lokacin da Malama Zainab’ yar marigayi Sheikh Jaafar Mahmud Adam kano, ta gabatar da jawabin ta na zama Amira na NISA’U SUNNAH na nihar kano, reshen mata na JIBWIS NIGERIA, kusan kowa ya fadi Allahu Akbar kuma wasu suka fashe da kuka. Allah ya jikan baban-ta ya gafarta masa kuma yasa Aljannatul Firdausi ce makomar mahaifin ta.”
“Malamin mu mai albarka, Sheikh Dr Ibrahim Abdullahi Rijiyar Lemo (Hafizahullah) wanda shine Sakataren ilimi na kasa qarqashin Jibwis Nigeria Ng, ita kuma uwar gidan shi, Malama Zainab Ja’afar Mahmud, yau aka nada ta a matsayin shugaban mata na Ahlussunnah na reshen jihar Kano, qarqashin jagorancin Sheikh Dr Imam Abdullahi Bala Lau (Hafizahullah)
Ya Allah ka taya su ruqo ya qara musu jagiranci
Signed: Kalimullah Ahmad Hinna”
Ga bidiyon nan kasa sai ku kalla.
https://youtu.be/DYwo3rhOW00