Addini

Maulidin Annabi Muhammadu SAW babu shi a cikin koyarwar Addinin Islama ~Cewar Sheikh Daurawa

Auran Wuff Da Auran Caraf - Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

A daidai Lokacin da muke Cikin watan haihuwar Annabi Muhammadu SAW wani Tsohon bidiyon Sheikh Aminu Daurawa na cigaba da yawo wanda malamin ya amsa tambayoyin wani Bawan Allah da yake tambayar malamin Cewa Malam akwai wani sako dake wayo a WhatsApp sai a rubuta da turanci ace Happy birthday to you rasulillah, Kuma ace idan bamu ce komai ba bamu son Annabi s.a.w
Sai malamin ya bayarda da amsa da Cewa ana so a saka kayi maulid ne kaga Kuma maulud bashi Acikin koyar Annabi s.a.w baya Cikin koyarwar sahabbai baya Cikin koyarwar su imamu Malik baya Cikin koyarwar imamu shaf’i .
Haka
malamin yaci gana da bayarda amsa tare da Kama sunayen littafi kala-kala domin nuna hujjarsa na Rashin ingancin maulud a cikin Addinin Muslunci.
Maulid Annabi Muhammadu SAW wani bikin nuna Murnar ne ga haihuwar Annabi Muhammadu SAW Wanda darikun sufaye sukeyi harda ma wasu da ba ‘yan Darikar ba sukan nuna Murnar su ga samuwar Annabi s.a.w a Nageriya cikin Manyan malaman Tijjaniya Sheikh Ibrahim Makari ya tabbatar da ceaa duk Wanda bashi maulid Annabi Muhammadu SAW to ba Muslimi bane Lamarin da wasu ke ganin hakan kuskure ne.
Kan maulidin Annabi Muhammadu Shehun malamin ya bawa mai tambayar Cewa maulidi ba koyar Annabi s.a.w bane
Ga bidiyon nan sai ku saurara daga bakin malamin.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA