Addini
Daga Karshe Dr Abdallah G/Kaya Ya Raba Gardama Akan Kalam INDARABBANA BA WAHALA
Advertisment
Babban malamin addinin musulunci sheikh Abdallah usman Gadon Kaya yayi fashin baki akan kalma indarabbana ba wahala wanda yayi bayyani tiryan tiryan akan wannan kalma.
Sheikh Abdallah Usman Gadon kaya ya samu wasu sun turomasa tambaya a majalisin da yake karatu inda wani ya rubutu tambaya cewa.
“malam aja hankalin mutane akan kalma indarabbana ba wahala akwai abun duba a cikinta sosai sai ayi sharhinta nagode.”
Daga nan sai malam yayi tambaya a cikin masallaci inda wani yayi bayyanin cewa malam wani sannnanin jarumin kannywood ne ke furta wannan kalma a lokacin da zai aikita aikin ashar.
Ga cikakken bayyani nan a cikin faifan bidiyo sai ku saurara.
https://youtu.be/u-OdjnjgVTI