Addini
-
[Bidiyo] Malam zan Iya baiwa Mahaifina zakkat? – Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Tambaya Assalamu alaikum warahamatullah malam ina da tambaya nayi noma zan fitar da zakkat ya hallata na baiwa mahaifina/babana da…
Read More » -
Budurwa tayiwa Malamai Wankin Babban Bargo da Zagi Kan Wa’azin Bincike Kafin Aure
Ta tabbata a yanzu mun shigo wani zamani da ake wasan kura da mutuncin Malamai magada Annabawa, kuma duk sanadin…
Read More » -
[bidiyo]Sharrin Da Ke Cikin Bidi’ar Bikin Maulidi Ya Fi Alheran Sa Yawa Nesa Ba Kusa Ba – Sheikh Kabiru Gombe
Sheikh Kabiru Haruna Muhammad gombe yayi karin gaske sosai inda yace shi mauladi ayi ne domin tusawa yara kaunar Annabi…
Read More » -
Hukuncin Maɗigo Da Illolinsa A Musulunci – Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Yana daga cikin babbar musifa a wannan zamani, yaɗuwar madigo tsakanin Zawarawa da ƴammata da matan aure, madigo shine mace…
Read More » -
Abin da ya sa na ƙirƙiri manhajar hada aure da ilmantar da ma’aurata – Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Ga bidiyon nan sai ku latsa kan hoton da ke sama domin kallo da sauraren bayyani Fitaccen malamin addinin Musulunci,…
Read More » -
Jan Hankali Mai Muhimmanci Kan Hukuncin Auren Mutu’a – Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Nikahul mut’ati’ wato auren mut’a. ,shi ne mutum ya auri mace izuwa wani ƙayyadajjen lokaci. Wannan auren duk da za’a…
Read More » -
Dr Muhd Sani Umar R/lemo Ya Raba Gardama akan Maganganu Na Ibn Taimiya Akan Mauladi
Babban shehin malamin nan Professor Muhammad sani umar Rijiyar lemo inda yayi magana akan babi ko batu na mauladi da…
Read More » -
Miliyoyin Mutane sun Halarci Maulidin Sheikh Dahiru Bauchi Daren Jiya (bidiyo da hotuna)
A ranar litinin 18/10/2021, aka gudanar da taron Mauludin Manzon Rahma SAW a garin Bauchi wanda aka saba gabatar duk…
Read More » -
Hukuncin Auren Kisan Wuta A Musulunci – Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Rashin hak’uri da fushi da rashin sanin Hukuncin aure da saki da gaggawa, ya kan sa mutum ya saki matar…
Read More »
