Addini
[bidiyo]Sharrin Da Ke Cikin Bidi’ar Bikin Maulidi Ya Fi Alheran Sa Yawa Nesa Ba Kusa Ba – Sheikh Kabiru Gombe
Advertisment
Malamin ya kara da cewa ba’a nan matsalar take ba an shigo da abubuwa da dama masu kallo da halin da bai dace ba domin ita bidi’a zata iya kusar da kai zuwa ga shirka.
Yace yanzu abin zai baka mamaki kaje Afrika idan za’a za’a dinka kaya irin na Kiristoci za’a je coci a karbo hayar ganga madujala.
Malamin yace nan ne zakaga akwai:-
Akwai shatan annabi
Akwai dan kwairon Annabi
Akwai barmana mai cugen Annabi
Akwai Micheal Jackson na Annabi
Akwai 2pac na Annabi
Akwai Neli Na Manzo.
Shehin malamin kasu sosai.
Ga cikin bidiyon nan ku kalla.
https://youtu.be/k3Eq2apRZ_Q