Addini
-
Izgili ne Yabon Annabi da Kida Saboda Gwara kidan Shata -Sheikh Bello Yabo Sokoto
Sheikh bello yabo Sokoto a wajen karatunsa da yake gabatarwa duk sati a masallacin kofar gidansa da gwiwa low-cost cikin…
Read More » -
Ku San Malamanku tare da Malama Zainab Ja’afar Mahmud Adam
Malamar addinin Musuluncin nan da ke Najeriya, Malama Zainab Mahmud Adam, ta ce mahafinta, marigayi Sheikh Ja’afar Mahmud Adam ya…
Read More » -
Ga Dr Sani R. Lemu, akan Hadisin Annabi (SAW) akan iyayen Annabi, ku saurara da kyau
Bayan rubutun jiya naga wasu, sun gagara karyata maganata sun dawo da salon cewa,, “ina son a zagi sauran malaman…
Read More » -
Zuwa Zancen kafin Aure – Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Zance da ake yi tsakanin masu neman aure domin su ga juna su tattauna, su gabatarwa da juna buƙatar aure…
Read More » -
Abubuwan Sittin 60 Da Suke Kawo Mutuwar Aure – Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Rayuwar Aure an gina ta ne kan Nutsuwa da Soyayya da tausayi, tsakanin miji da matarsa tare da fahimtar juna…
Read More » -
Zamu Hada Kai Da Izala Matukar Idan Ta Daina Abubuwa Guda Uku ~ Sheikh Dahiru Bauchi
Wata sabuwa inji yan chacha anya wannan abubuwan da babban shehi ya kawo kungiyar izalatu bidi’ah wa’ikamatus sunnah zasuyi na’am…
Read More » -
Shin Ya Hallata Mutum Ya Auri Karuwa? – Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Idan mace ta shahara da karuwanci sai kuma daga baya ta tuba shin za a iya auran ta,? Ko Kuma…
Read More » -
[Bidiyo] Malam Nura Khalid Dan Aƙidar Inter Faith Ne Ba Ahlussunnah ba
Shahararren marubucin nan a facebook Datti asslafy ya fadi akidar Malam nuru Khalid inda yake cewa “Ya kamata Malaman Ahlussunnah…
Read More » -
GANI YA KORI JI: Sheikh Nuru Khalil Ya Halarci Taron Maulidi Da Yan Dariƙa keyi (bidiyo)
Babban malamin Izala kuma limamin Masallacin jumma’a dake birnin tarayya Abuja Sheikh Nuru Khalil ya halarci taron Mauludin Manzon Allah…
Read More »
